SANA’A MAGANIN BARA

Cibiyar Bairuhafrf burinta shine dakile yawan mabarata da mabukata, ta hanyar tsaya musu da samar musu da rancen kudi ko kayan sana’a ko tallafi. Ba wai raba musu kudi kyauta don cin abincin rana daya ba, mata mu tashi mu kama sana’a mu tallafawa kanmu da iyaleanmu ta hanyar murkushe talauci da mutuwar zuciya.

Hadiza Balanti Chediyar ‘Yan Gurasa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *